Ruwan Jiki
Ruwan Jiki

Zayyan_m_so, Princess Mufeedah - Ruwan Jiki Lyrics

Mar 6, 2021
8

Ruwan Jiki Lyrics

Dole suganmu
Dole subarmu
Dole suga wani abu dabasuso
Yazasuyi tunda nazamto jarumi agunki en mata
Sarauniyar mata
Tauraruwar mata
Gimbiyar mata
Waiya zasuyi
Shin mezasuyi
Kin riga kin zamto ruwan jiki
Waiya zasuyi ne
Shin mezasuyi
Kin riga kin zamto ruwan jiki na
Azuciya soyayya da radadi
Abunda zafi duk wanda kakeso ahanakashi
Mafaka agunki nakeso karki nadi
Kitausaya wa zuciyata babu qashi
Natabbata indai so ake fadi
Da anzo guna azo agareki to ba a dadi
Kingama komai dan kinada komai
Inata mai mai sunanki naketa fadi
Haa
I saw you pass
So i won't reverse
So nake kaban izini insamu pass
Soyayya irin naka wallahi nada task
Zuci ka taba
Arrow ka daba
Babu mai rabani dakai mutu ka raba
Kan sonka babu abunda ban gani ba
Ido ya gaji da kuka har yayi jaa
Sunja sunja sungaji sunga ban saki ba
This kind of love wallahi bantaba gani bah
Balaifinmu bah
Bayinmu ne bah
Babu mai raba waa
Sai dai jarraba waa
Yarinya faraa
Aniya faraa
Zuciya faraa
Kai nake haraa
Ido da jaa giraa
Zomusha tuffa don dani dakai ba fada
Really i chose you ako ina zana fada
Yeahh Yeah Yeahh
I chose you kece
I chose you keecee
Ba watta seeke
Ba watta seekee
Bawata bawata
Bawata bawata seekee
Ya zasuyi
Shin mezasuyi
Kin riga kin zamto ruwan jiki
Waiya zasuyi ne
Shin mezasuyi
Kin riga kin zamto ruwan jikina
Waiya zasuyi ne
Shin mezasuyi
Ka riga dakazama jinin jiki na
Ya zasuyii
Me zasuyii
Ya zasuyi
Ya zasuyi
Ya zasuyii
Kin riga kin zamto ruwan jikina
Kin riga kin zamto jinin jikina
Waiya zasuyii
Mezasuyi
Waiya zasuyii
Kin riga kin zamto ruwan jikina

Dole suganmu
Dole subarmu
Dole suga wani abu dabasuso
Yazasuyi tunda nazamto jarumi agunki en mata
Sarauniyar mata
Tauraruwar mata
Gimbiyar mata
Waiya zasuyi
Shin mezasuyi
Kin riga kin zamto ruwan jiki
Waiya zasuyi ne
Shin mezasuyi
Kin riga kin zamto ruwan jiki na
Azuciya soyayya da radadi
Abunda zafi duk wanda kakeso ahanakashi
Mafaka agunki nakeso karki nadi
Kitausaya wa zuciyata babu qashi
Natabbata indai so ake fadi
Da anzo guna azo agareki to ba a dadi
Kingama komai dan kinada komai
Inata mai mai sunanki naketa fadi
Haa
I saw you pass
So i won't reverse
So nake kaban izini insamu pass
Soyayya irin naka wallahi nada task
Zuci ka taba
Arrow ka daba
Babu mai rabani dakai mutu ka raba
Kan sonka babu abunda ban gani ba
Ido ya gaji da kuka har yayi jaa
Sunja sunja sungaji sunga ban saki ba
This kind of love wallahi bantaba gani bah
Balaifinmu bah
Bayinmu ne bah
Babu mai raba waa
Sai dai jarraba waa
Yarinya faraa
Aniya faraa
Zuciya faraa
Kai nake haraa
Ido da jaa giraa
Zomusha tuffa don dani dakai ba fada
Really i chose you ako ina zana fada
Yeahh Yeah Yeahh
I chose you kece
I chose you keecee
Ba watta seeke
Ba watta seekee
Bawata bawata
Bawata bawata seekee
Ya zasuyi
Shin mezasuyi
Kin riga kin zamto ruwan jiki
Waiya zasuyi ne
Shin mezasuyi
Kin riga kin zamto ruwan jikina
Waiya zasuyi ne
Shin mezasuyi
Ka riga dakazama jinin jiki na
Ya zasuyii
Me zasuyii
Ya zasuyi
Ya zasuyi
Ya zasuyii
Kin riga kin zamto ruwan jikina
Kin riga kin zamto jinin jikina
Waiya zasuyii
Mezasuyi
Waiya zasuyii
Kin riga kin zamto ruwan jikina

Writer(s): Zayyan so
Copyright(s): Lyrics © O/B/O DistroKid
Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Post your Interpretation

Attach an image to this thought

Drag image here or click to upload image

The Meaning of Ruwan Jiki

Be the first!

Post your thoughts on the meaning of "Ruwan Jiki".

Lyrics Discussions

1

13
Hot Songs

1

3
by Xavi

1

102
Recent Blog Posts