Kalma daya
Kalma daya

Zayyan_m_so - Kalma daya Lyrics

Sep 11, 2021
3
Kalma daya Music Video

Kalma daya Lyrics

Its prince on the beat
Prince production
Kallo daya na kamu da sonki
Idan gaki zanshiga shauki
Zanzam miki abun mamaki
Duk wani nema nabaiwa jakanki
Zo bani zuciyarki nazauna haaa
Zan kula dake agidana
Karki yarda zuci ta kuna hummm
Karki rusa duk tsarina haaa
Kalma daya
Kalma biyu
Kalma uku dazan furta
I love you
I need you
Kece kadai a shafina
Kalma daya
Kalma biyu
Kalma uku dazan furta
I love you
I need you
Kece kadai a shafina
Indai ana batun soyayyane
Dasunanki ne nayo zane
Nashaida so halittane
Mai tada wanda ke zaune
Kibani ruwa na kora
Mai sanyi na mora
Kaina yanata sara
Kizo ki gyara
Kizo mu jera
Bawacce ta fiki
Anata fadinki
Ido kinsoke sun kasa ganinki
Kalma daya
Kalma biyu
Kalma uku dazan furta
I love you
I need you
Kece kadai a shafina
Kalma daya
Kalma biyu
Kalma uku dazan furta
I love you
I need you
Kece kadai a shafina
Tutarso kambunso nadauka
Na shirya koda zansha suka
Ina bacci dazuwanki ko na farka
Kyawunki zuciya harma fuska
Kece kike chiren kewa
Sunanki fari zansawa
Koda ana gumurzawa
Kaunarki bana chanzawa
Kinfuta gida na alfarma
Tarkona yanzu yakama
Haskenki ne yakankama
Kin haske duk idon kowa
Kalma daya
Kalma biyu
Kalma uku dazan furta
I love you
I need you
Kece kadai a shafina
Kalma daya
Kalma biyu
Kalma uku dazan furta
I love you
I need you
Kece kadai a shafina
Beat amjad records
Its prince on the mix

Its prince on the beat
Prince production
Kallo daya na kamu da sonki
Idan gaki zanshiga shauki
Zanzam miki abun mamaki
Duk wani nema nabaiwa jakanki
Zo bani zuciyarki nazauna haaa
Zan kula dake agidana
Karki yarda zuci ta kuna hummm
Karki rusa duk tsarina haaa
Kalma daya
Kalma biyu
Kalma uku dazan furta
I love you
I need you
Kece kadai a shafina
Kalma daya
Kalma biyu
Kalma uku dazan furta
I love you
I need you
Kece kadai a shafina
Indai ana batun soyayyane
Dasunanki ne nayo zane
Nashaida so halittane
Mai tada wanda ke zaune
Kibani ruwa na kora
Mai sanyi na mora
Kaina yanata sara
Kizo ki gyara
Kizo mu jera
Bawacce ta fiki
Anata fadinki
Ido kinsoke sun kasa ganinki
Kalma daya
Kalma biyu
Kalma uku dazan furta
I love you
I need you
Kece kadai a shafina
Kalma daya
Kalma biyu
Kalma uku dazan furta
I love you
I need you
Kece kadai a shafina
Tutarso kambunso nadauka
Na shirya koda zansha suka
Ina bacci dazuwanki ko na farka
Kyawunki zuciya harma fuska
Kece kike chiren kewa
Sunanki fari zansawa
Koda ana gumurzawa
Kaunarki bana chanzawa
Kinfuta gida na alfarma
Tarkona yanzu yakama
Haskenki ne yakankama
Kin haske duk idon kowa
Kalma daya
Kalma biyu
Kalma uku dazan furta
I love you
I need you
Kece kadai a shafina
Kalma daya
Kalma biyu
Kalma uku dazan furta
I love you
I need you
Kece kadai a shafina
Beat amjad records
Its prince on the mix

Writer(s): Zayyan Muhammad
Copyright(s): Lyrics © O/B/O DistroKid
Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Post your Interpretation

Attach an image to this thought

Drag image here or click to upload image

The Meaning of Kalma daya

Be the first!

Post your thoughts on the meaning of "Kalma daya".

Lyrics Discussions

1

13
Hot Songs

1

3
by Xavi

1

102
Recent Blog Posts